Posts

Federal Polytechnic Bauchi Zata fara Digiri A Mass Communication, Accounting Da Sauransu kwasan kwassi Cikakken bayani na nan tafe

Masarautar Sharifan Kano ta tabbatar da cewa Malam Mansur Mazaunin Unguwar

An samu Tashin Gobara a wani rukunin wajen shakatawa da Gidan Abinci anan Kano.

Dami Dumi: Zanga Zanga ya barke a Jihar Filato bayan Kotu ta ayyana Simon Lalong amatsayin wanda ya lashe za6e a jiya.

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 40 domin aiwatar da wasu manyan ayyuka a fadin Jihar.

ALHAMDULILLAH: Hotunan Yarinya Fauziyya wacce aka yanke wa hannu Na ƙara samun Sauki. Wanna fata zakuyimata.??

Sojoji sun hallaka 'yan ta'adda 4 tare da kama 19 a wani barin wuta da suka yi a jihohin Kaduna da Plateau

Ƙungiyar Mawaƙan Arewa ta kai wa tsohon shugaban Najeriya, Muhamadu Buhari ziyara a gidansa da ke Daura.

Majalisar zartaswar jihar Kano a zamanta na 8 a karkashin jagoranci Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, ta amince da muhimman ayyukan raya kasa da inganta rayuwar al'ummar jihar Kano, kamar haka;

Hukumar Hisbah A Kano Ta Dauki Alkawarin Aurar Da 'Yan Tiktok

Daga kannywood

Binciken Masana.

Hisbah da Hukumar Tace Finafinai ta Kano sun haɗa kai.

Da Dumi-Dumi: Kotun Daukaka Kara da Take Zaman ta a Abuja ta Tabbatar da

Fitaccen attajirin ɗan kasuwar Afrika Abdussamad BUA ya mayarwa da Dangote

KO KASAN ACHABA TA DAWO, A CIKIN BIRNIN KANO.

DA DUMI - DUMÍ: JERIN ZARGE - ZARGE 10 DA AKE ZARGIN CEWA AN SAKAWA MUHYI MAGAJI N394M TA HANYAR DA BATA DACE BA

Yadda Hukumar Hisba takeyi na kama masu Laifi a jihar Kano yasaɓa Dokar Ƙasa da kuma Addinin Musulunci -Cewar Hamza Nuhu Dantani

Dan Malam Dakta Yusuf Ali wato Muslihu Yusuf Ali ya wallafa wani Sako a Shafinsa na Facebook dake nuni da cewa Mahaifin nasa

Pres. Tinubu Inaugurates TETFund projects worth about 1 billion at ATBU, ATAP Bauchi.

LABARAI • NOVEMBER 1, 2023 18:51

Duniyar wassanni

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce duk jami’an gwamnatinsa da ya naɗa dole ne su zage dantse su yi aiki tukuru don cimma muradun ’yan Najeriya. Ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a wajen bude taron kwana uku, wanda aka shirya wa ministoci, mataimakin shugaban kasa, da sauran jami’an gwamnati a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja. Shugaba Tinubu, ya bayyana cewar dole ne a karshen taron a cimma matsaya tare da sanya hannu don gudanar da aikin gwamnatinsa kan ka’ida.

Rikici ya barke a majalisar dokokin jihar Ribas

Babban Kotun Shari'ar Musulunci

Rahoto

Daga kannywood

Majalisa Ta Gamu da Matsifa Yayin da Mabarata Ke Damunsu da Rokon Kudi

An bukaci alkalan gasar karatun kur’ani na jaha da su kasance masu adalci