Posts

Showing posts from December 22, 2025

Shin Yaya yanayin tafiye tafiye na karshen shekara, kun tafi hutu ko kuna shirin zuwa hutun? Ku bayyana Mana ra'ayoyinku domin mu karanta muku a cikin shirinmu na Rumfa Sha Shirgi.

Gwamnatin Najeriya ta ayyana Thursday 25 ga Disamba da Friday 26 ga Disamba, 2025 a matsayin ranakun hutun Kirisimeti da Boxing Day, tare da kuma Alhamis 1 ga Janairu, 2026 domin bikin Sabuwar Shekara.

MRS: An Sauke Farashin Man Fetur a Jihohin Najeriya, Lita Ta Koma Ƙasa da N740 0 An wallafa 22 Dis 2025 da ƙarfe 4:49 Yamma Daga Sani Hamza wanda ya yi bita Muhammad Malumfashi 3 - tsawon

Tankar Man fetur makare da fetur ta Kama Da Wuta A Gidan Man Alh. Hamzat Ahmad Talban Dass Dake Karamar Hukumar Dass. Allah ubangiji ya kiyaye na gaba. Hoto: #AbdurrazaqYChinko