An samu Tashin Gobara a wani rukunin wajen shakatawa da Gidan Abinci anan Kano.
Gobarar ta faru a harabar Garden dake Shatale-talen zuwa Asibitin Nasarawa. Inda gibar ta shafi wasu gurare kamar haka:
(1) FALAMANKI PARK
(2) AMALA DINNER AND MORE
(3) LAVIDA RESTAURANT
(4) KGC RESTAURANT
Hakan na kunshe cikin wata Sanarwa da Jami'in ya'da Labarai na Hukumar Kashe Govara PFS Saminu Yusif Abdullahi ya sanyawa hannu.




