Posts

Showing posts from November 6, 2024

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Janar Lagbaja ya rasu ranar Talata da dare bayan shafe wani lokaci yana jinya. Tuni shugaba Bola Tinubu ya miÆ™a ta’aziyyarsa ga Æ´anuwa da rundunar sojin Najeriya. Janar Lagbaja ya mutu yana da shekara 56 a duniya.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf tare da wasu lauyoyin kare 'yancin dan adam sun kubutar da kananan yaran da aka kama yayin zanga zanga.

Gwamnatin Soji ta Nijar ta rage farashin gas biyo bayan rage farashin fetur da siminti Bayan rage farashin man fetur zuwa Fcfa 499, farashin tan siminti zuwa Fcfa 50,000 , shugaban rikon kwarya Janar Abdourahamane Tiani ya kara daidaita farashin kayayyakin gas a karamin farashi don taimakawa Al'ummar Kasar.