Posts

Showing posts from November 1, 2023

LABARAI • NOVEMBER 1, 2023 18:51

Duniyar wassanni

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce duk jami’an gwamnatinsa da ya naÉ—a dole ne su zage dantse su yi aiki tukuru don cimma muradun ’yan Najeriya. Ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a wajen bude taron kwana uku, wanda aka shirya wa ministoci, mataimakin shugaban kasa, da sauran jami’an gwamnati a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja. Shugaba Tinubu, ya bayyana cewar dole ne a karshen taron a cimma matsaya tare da sanya hannu don gudanar da aikin gwamnatinsa kan ka’ida.