Dami Dumi: Zanga Zanga ya barke a Jihar Filato bayan Kotu ta ayyana Simon Lalong amatsayin wanda ya lashe za6e a jiya.
Dami Dumi: Zanga Zanga ya barke a Jihar Filato bayan Kotu ta ayyana Simon Lalong amatsayin wanda ya lashe za6e a jiya.
A rahotanni da muka samu, Jama'are dake zanga zangar mazauna yankin Maraban Jama'a dake cikin garin Jos sun fito bakin hanya suna Zanga-Zanga.
wasu da akayi hira da su, sun nuna rashin gamsuwarsu da hukuncin da kotu tayi inda ta baiwa Minista Simon Bako na Jamiyyar APC nasaran lashe za6en Sanata.
Hakan yasa aka kwace mukamin daga Dan uwan karawarsa na Jamiyyar PDP Wanda tuni har ya kama aiki.
Wannan dalilin ne yasa wasu matasa mafusata suka tare hanya suna nuna bacin ransu da hukuncin kotun.