Ƙungiyar Mawaƙan Arewa ta kai wa tsohon shugaban Najeriya, Muhamadu Buhari ziyara a gidansa da ke Daura.
A makon da ya gabata ne ƙungiyar ta nesanta kanta daga kalaman mawaƙin siyasa Dauda kahutu Rarara, wanda ya zargi Buhari da lalata lamuran ƙasar.
📸 - Buhari Sallau