Daga kannywood
"A rayuwa ta bana so na Auri yaro saurayi, nafi son na Auri Dattijo wanda ya haura shekara 40.
Dalilina shine mafi yawanci samari karya tayi musu yawa, kuma shi dattijon mutum yafi riΖe mace da mutunci fiye da samari, su samari sun fiye rawar kai da yawa.
~ Cewar Jaruma Sha'awa Dadin Kowa
© AMINTACCIYA

