Posts

Showing posts from October 22, 2024

MTN wanda ke kan gaba a fannin sadarwa a Najeriya, ya ce kusan a kan asara yake aiki a yanzu. Sama da mutum miliyan 78 ne suke amfani da layukan MTN a Najeriya.

Tun da safe muke son wallafa labarin, to amma yadda za mu ayyana wanda labarin ya shafa ne ya haifar da jinkiri