Skip to main content
Search
Nishadi Radio international
đ§ Listen Live
đ´ LIVE • 24/7 INTERNET RADIO
More…
Posts
Showing posts from May 24, 2024
Show all
Posted by
Nishadi Radio international
Yanzu haka an yi kwambar motoci a Ćofar Kudu, da ke gidan Sarkin Kano, domin zuwa taro mai martaba sarkin Kano Mallam Muhammadu Suunusi na biyu, zuwa gidan gwamnatin Kano.
Posted by
Nishadi Radio international
TINUBU YA YI GADON MATSALOLI BA ZAI IYA WARWARE SU CIKIN SHEKARA ĆAYA BA, IN JI SARKI SUNUSI Mai martaba sarkin Kano na 14 da 16, Malam Sunusi LamiÉo Sunusi yayi kira ga Ć´an Najeriya da su zama masu kykkyawan fata da kyautata zato, domin shugaban Ćasa Tinubu ba zai iya gyara duk matsalolin da ya gada cikin shekara Éaya ba. Sarki Sunusi ya bayyana haka ne cikin wani jawabi da ya gabatar a wajen babban taron tattalin arziĆi da zuba jari na Jihar Rivers na shekarar 2024 wanda aka gudanar a garin Fatakol, babban birnin Jihar. "Ćarnar da aka yi a Najeriya shekaru goma da suka gabata ba za su gyaru a wata shida ko shekara Éaya ba". In ji shi. "Malam Sunusi ya Ćara da cewa hatta wasu wahalhalun da ake fuskanta za su Éau lokaci wajen shawo kansu game da tattalin arziĆi. Kuma matakan da gwamnati take Éauka da ke haifar da tsanani kamar cire tallafin man fetur sun zama wajibi ne matuĆar ana son a samu sauĆi a gaba". Cèwar Sarki Muhammadu Sanusi II.
Posted by
Nishadi Radio international
Domin more kallon hotuna da fayafayen bidiyon da muke wallafawa da ma wasu kayatattun shirye shirye
Posted by
Nishadi Radio international
Wannan su ne cikar ikon masarautar kano. 1- Sandar Mulki 2- Tagwayen Masu 3- Takalmin Jumina
Posted by
Nishadi Radio international
An yaÉa dubban sauro masu yaĆi da Maleriya a Djibouti
Newer Posts
Older Posts
Home