Hukumar Hisbah A Kano Ta Dauki Alkawarin Aurar Da 'Yan Tiktok

 Hukumar Hisbah A Kano Ta Dauki Alkawarin  Aurar Da 'Yan Tiktok






Hukumar nan da ke umarnin da kyakkywa da hani da mummuna a Kano Hisbah ta dauki alkawarin yi wa 'yan Tiktok aure idan suka samu mai son su.


Bubban kwamandan hukumar Sheikh  Aminu Ibrahim Daurawa ne y bayyana haka a ranar Litinin din nan a Shedikwatar hukumar da ke Kano.


A taron ganawa da 'yan Tiktok da aka yi da hukumar Hisbah ta Kano ta yi alkawari basu jari bayanyi musu aure da wanda suke so kuma aka tabbatar.


Haka kuma hukumar ta ce baza ta iya magance matsaloli ita kadai ba sai da 'yan Tiktok.


Daga Ibrahim Aminu