Posts

Showing posts from February 23, 2026

SAKON TA'AZIYYA DAGA GRAFCA Amadadin Shuwagabanni GRAFCA karkashin jagorancin Alh Ahmed Sale Bununu suke mika sako ta'aziyya wa yan'uwa da abokan Arziki bisaga rasuwar daya daga cikinmu wato Zahradeen Abubakar Shugaban kungiyar F C Muda lawan munafatan Allah yajikansa da rahama yasa aljanna ce makomarsa ameen,Bugu da kari za'ayi Sallahr jana'izarsa gobe Litinin da misalin karfe tara na safe a gidansa dake unguwar Kajitu gabada Tirwun munafatan wanda yasamu dama yaje wajen jana'izarsa kokuma abishi da addu'ar Alheri dafatan Allah yagafarta masa da rahama ya yafe masa kurakurensa ameen Imrana Yakubu Galaje Amadadin Shugaban GRAFCA Ahmed Sale Bununu

11:am Ramadan Tafseer Day 005 || Dr Abdullah Usman Gadon Kaya [ Hafizahullah ]