Dan Malam Dakta Yusuf Ali wato Muslihu Yusuf Ali ya wallafa wani Sako a Shafinsa na Facebook dake nuni da cewa Mahaifin nasa

 'Dan Malam Dakta Yusuf Ali wato Muslihu Yusuf Ali ya wallafa wani Sako a Shafinsa na Facebook dake nuni da cewa Mahaifin nasa


ya rigamu gidan gaskiya.


Zaa yi Jana’iza gobe Litinin da Karfe 2 na Rana a Masallachin Khalipha Ishaq Rabiu.