Posts

Showing posts from December 24, 2025

Kawo yanzu babu wata Ζ™ungiya da ta Ι—auki alhakin kai wannan harin, da ake kyautata zaton na Ζ™unar baΖ™in wake ne. Ƙarin bayani - https://bbc.in/3KPHYRH

Rundunar ‘yan sandan Jihar Borno ta tabbatar da samun wani lamari da ake zargin tashin bam ne a Masallacin Jumu'a na Al-Adum da ke Kasuwar Gamboru a birnin Maiduguri.

Yayin da Hanyar sama da gwamnan Bauchi keyi saura kiris ta kammala. shin zaku iya bayyana yawan hanyoyin da Kauran Daulan Usmaniya 𝑺𝒂𝒏𝒂𝒕𝒂 𝑩𝒂𝒍𝒂 π‘¨π’ƒπ’…π’–π’π’Œπ’‚π’…π’Šπ’“ π‘΄π’–π’‰π’‚π’Žπ’π’‚π’… yayi a karamar hukumar ku?

Hotuna: Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a yanzu haka yana kaddamar da jami'an tsaron unguwanni da za su yi aikin samar da tsaro a faΙ—in jihar. Rahotanni sun bayyana cewa, za a baiwa jami'an damar rike bindigogi da alburusai inda za su yi aiki a kananan hukumomi 44 na jihar Kano. πŸ“Έ Bashir Ahmad (X)

#HOTUNA: Yadda Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang, ya kaddamar da dakarun sabuwar hukumar tsaro ta jihar mai sunan ‘Rainbow’ mutum 1400. πŸ“Έ: Leadership Hausa