Masarautar Sharifan Kano ta tabbatar da cewa Malam Mansur Mazaunin Unguwar

 Masarautar Sharifan Kano ta tabbatar da cewa Malam Mansur Mazaunin Unguwar

Wambai Dorayi Babba da yake Ikirarin Sharifta ba Sharifi ba ne tare da karyata Kansa a gaban Sarkin Sharifan Kano Sidi Fari Abbas.

Hakan ya biyo bayan kararsa da Iyayensa suka yi tun daga Maradin Jamhuriyar Niger cewa Dansu yana Ikirarin Sharifta bayan su ba sharifai ba ne.

#Rahoto Bashir Durumin Iya