Posts

Showing posts from January 19, 2026

Hotunan yadda aka sallaci Mahaifiyar Malam Ibrahim Malam Goje a masallacin Ajiyan Bauchi kenanAllah ya mata rahama#๐’€๐’€๐‘ซ

ANGA WATAN SHA'ABAN A NIGERIA Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, CFR, mni, Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya, ya ayyana yau Talata, 20 ga Janairu, 2026, a matsayin rana ta farko ta watan Sha’aban, shekarar 1447 bayan Hijira.Wannan na ฦ™unshe ne a cikin wata sanarwa da Farfesa Sambo Wali Junaidu, Wazirin Sokoto, ya sanya wa hannu.๐‘จ๐‘ณ๐‘ณ๐‘จ๐‘ฏ๐‘ผ๐‘ด๐‘จ ๐‘ฉ๐‘จ๐‘ณ๐‘ฐ๐‘ฎ๐‘ฏ๐‘ต๐‘จ ๐‘น๐‘จ๐‘ด๐‘จ๐‘ซ๐‘จ๐‘ต๐ŸŒ™