Nishadi Radio international
Posts
Posted by
Nishadi Radio international
Morocco ta faro gasar lashe kofin nahiyar Afrika da ƙafar dama, bayan da ta samu nasara kan Comoros da ci 2 da nema. Ɗan wasan gaba na tawagar Morocco Brahim Diaz ne ya fara jefa kwallo a raga a minti na 55, kafin Ayoub El Kaabi da ya shigo ya ƙara a minti na 74. 📸/Reuters
Posted by
Nishadi Radio international
An BuÉ—e HINSAD General Hospital a Bauchi, An Fara Duba Marasa Lafiya 1,000 Kyauta An buÉ—e wani sabon asibiti mai zaman kansa mai suna HINSAD General Hospital Ltd a garin Bauchi, Jihar Bauchi, domin Æ™ara inganta harkokin kiwon lafiya da rage raÉ—aÉ—in jinya ga al’umma. Bayan buÉ—e asibitin, shugabannin HINSAD General Hospital sun sanar da fara duba marasa lafiya guda 1,000 (dubu É—aya) kyauta, a matsayin gudummawa ga lafiyar jama’a da kuma tallafa wa marasa galihu.
Posted by
Nishadi Radio international
Jam'iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatarwar da Kwamitin Amintattu na jam’iyyar ya yi wa tsohon gwamna kuma dattijo a jam'iyyar, Alhaji Sule Lamido, inda suka buÆ™aci a janye dakatarwar nan take.Jam’iyyar ta ce dakatarwar ba ta da tushe, kuma ba ta dace da ka’idoji da dokokin jam’iyyar ba, tana mai jaddada cewa Sule Lamido jigo ne kuma dattijo wanda ya bayar da gudummawa mai yawa ga jam'iyyar tun kafuwarta.
Posted by
Nishadi Radio international








