Tankar Man fetur makare da fetur ta Kama Da Wuta A Gidan Man Alh. Hamzat Ahmad Talban Dass Dake Karamar Hukumar Dass. Allah ubangiji ya kiyaye na gaba. Hoto: #AbdurrazaqYChinko

 

Tankar Man fetur makare da fetur ta Kama Da Wuta A Gidan Man Alh. Hamzat Ahmad Talban Dass Dake Karamar Hukumar Dass.


Allah ubangiji ya kiyaye na gaba.


Hoto: #AbdurrazaqYChinko