Malaman makaranta za su rika wuce shekara 60 kafin su fara komawa karbar fansho a Kaduna biyon bayan sabon tsarin da Gwamna Uba Sani ya fito da shi 



Hoto: @ubasanius (X)