Morocco ta faro gasar lashe kofin nahiyar Afrika da ƙafar dama, bayan da ta samu nasara kan Comoros da ci 2 da nema.
Ɗan wasan gaba na tawagar Morocco Brahim Diaz ne ya fara jefa kwallo a raga a minti na 55, kafin Ayoub El Kaabi da ya shigo ya ƙara a minti na 74.
📸/Reuters
