Yadda Gwamnatin Gwamna Farfesa Babagana Umara Zulum ta gwangwaje
zakarun da suka lashe gasar karatun Al-Qur'ani ta kasa su 2 wato bangaren mata da Maza karo na 40 na shekarar 2025 wanda aka gudanar a Maiduguri.
Inda suka samu kyautar Naira Miliyan 5 da mota.