Posts

LABARAI • NOVEMBER 1, 2023 18:51

Duniyar wassanni

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce duk jami’an gwamnatinsa da ya naɗa dole ne su zage dantse su yi aiki tukuru don cimma muradun ’yan Najeriya. Ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a wajen bude taron kwana uku, wanda aka shirya wa ministoci, mataimakin shugaban kasa, da sauran jami’an gwamnati a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja. Shugaba Tinubu, ya bayyana cewar dole ne a karshen taron a cimma matsaya tare da sanya hannu don gudanar da aikin gwamnatinsa kan ka’ida.

Rikici ya barke a majalisar dokokin jihar Ribas

Babban Kotun Shari'ar Musulunci

Rahoto

Daga kannywood

Majalisa Ta Gamu da Matsifa Yayin da Mabarata Ke Damunsu da Rokon Kudi

An bukaci alkalan gasar karatun kur’ani na jaha da su kasance masu adalci

Wanne kuka fi amfani da shi, aswaki ko burushi?

Matsalar Rarara

Tsohon shugaban kasar

MANYAN LABARAI

Daga kannywood

Da dumi dumi

Ina 'yan Nijar?

shugaban kasar Nigeriya

SANARWA

Yanzu-Yanzu

DA DUMÍ - DUMÍ

yajin aikin da ma'aikatan wutar lantarki ta KEDCO

Da dumi dumi