Ina 'yan Nijar?

 Ina 'yan Nijar?

 Ya kuka ji da watanni uku cur na mulkin soji karkashin Janar Abdourahamane Chiani? 


A ganinku, riba kasar ke kirgawa ko kuma akasin haka? Me kuke bege na mulkin Shugaba Bazoum?