Da dumi dumi

 "Na yi dana sanin tallata gwamnatin Buhari, bai bar mulki ba sai da ya lalata komai ya dagulgula komai a Najeriya. Kuma ina jira wani Ι—an kanzagin Buhari ya zo ya soke ni, ni kuma zan yi tumu-tumu da shi, zan yi tumu-tumu da mai gidansa."


~ In ji Dauda Kahutu Rarara


Me zaku ce?