Tsohon shugaban kasar
Tsohon shugaban kasar
Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya bukaci tsofaffin shugabanni da 'yan siyasar kasar su hada kai domin a fitar da al'umma daga kangin da suke ciki. Shugaba Jonathan ya bayyana hakan ne bayan da ya ganawar sirri da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Me kuke ganin shugabannin sun tattauna?

