Daga kannywood
Posted @withregram • @realabmaishadda @lilin.baba
Da sunan Allah mai Rahma mai jin kai!
Jama’a ma’abota kallon Shirin mu watau WUFF! Muna masu ba ku hakuri a bisa dogon hutu da muka tafi na wannan shiri tare da kuma yi muku albishir da cewa za mu cigaba da kawo muku shirin na mu na WUFF!! ko wace Alhamis daga ranar Alhamis 9 ga wannan watan November a Channel din mu mai suna Lilin Baba.
Allah ya sa wannan shiri ya cigaba da kayatar da ku.
Mun gode
Starring
@realalinuhu
@abdulmshareef
@lilin.baba
@azima_gidan_badamasi_
@ummirahabofficial
@officialsojaboy
#Hajjyafati
Hajiya Aliyu
@aminu_shadow
Hadiza baka
@9ja_tricks
@realaliyu_ikara
@realfatikk
@rukkky_alim
@dr.sambo_
@shamsu_young_army
GAFFER Team Baba
Sound engineer
@official_sanabe_sound
Wardrobe/Costume Designer
Abbas Jidda
@bozeey
Editor
@official_abdulsd
MUSIC by
@lilin.baba
Background score
@realumar_mb
Production Manager
@abdullahiabbass
Continuity
@musty_fashion
Assistant Continuity
@safiyandsmall_official
Co producer @aminu_shadow
Welfare

