Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Janar Lagbaja ya rasu ranar Talata da dare bayan shafe wani lokaci yana jinya. Tuni shugaba Bola Tinubu ya miƙa ta’aziyyarsa ga ƴanuwa da rundunar sojin Najeriya. Janar Lagbaja ya mutu yana da shekara 56 a duniya.

 Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga,  ya fitar ta ce Janar Lagbaja ya rasu ranar Talata da dare bayan shafe wani lokaci yana jinya.


Tuni shugaba Bola Tinubu ya miƙa ta’aziyyarsa ga ƴanuwa da rundunar sojin Najeriya.


Janar Lagbaja ya mutu yana da shekara 56 a duniya.