Gwamnatin Soji ta Nijar ta rage farashin gas biyo bayan rage farashin fetur da siminti Bayan rage farashin man fetur zuwa Fcfa 499, farashin tan siminti zuwa Fcfa 50,000 , shugaban rikon kwarya Janar Abdourahamane Tiani ya kara daidaita farashin kayayyakin gas a karamin farashi don taimakawa Al'ummar Kasar.
Gwamnatin Soji ta Nijar ta rage farashin gas biyo bayan rage farashin fetur da siminti
Bayan rage farashin man fetur zuwa Fcfa 499, farashin tan siminti zuwa Fcfa 50,000 , shugaban rikon kwarya Janar Abdourahamane Tiani ya kara daidaita farashin kayayyakin gas a karamin farashi don taimakawa Al'ummar Kasar.

