Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf tare da wasu lauyoyin kare 'yancin dan adam sun kubutar da kananan yaran da aka kama yayin zanga zanga.

Kuma ayau ne Talata ake sa ran Gwamnan Kano zai iso jihar Kano tare da yaran domin sadasu da iyayen su.

Abdulhadi Ibrahim Badawa