Hotunan yadda aka sallaci Mahaifiyar Malam Ibrahim Malam Goje a masallacin Ajiyan Bauchi kenanAllah ya mata rahama#๐๐๐ซ
ANGA WATAN SHA'ABAN A NIGERIA
Mai Martaba Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, CFR, mni, Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya, ya ayyana yau Talata, 20 ga Janairu, 2026, a matsayin rana ta farko ta watan Sha’aban, shekarar 1447 bayan Hijira.
Wannan na ฦunshe ne a cikin wata sanarwa da Farfesa Sambo Wali Junaidu, Wazirin Sokoto, ya sanya wa hannu.
