Tun da safe muke son wallafa labarin, to amma yadda za mu ayyana wanda labarin ya shafa ne ya haifar da jinkiri

Tun da safe muke son wallafa labarin, to amma yadda za mu ayyana wanda labarin ya shafa ne ya haifar da jinkiri
. Don haka mun zo gare ku masu karatu. Okuneye Idris, wanda aka fi sani da Bobrisky, 𝒚𝒂 shiga ko 𝒕𝒂 shiga hannun jami’an tsaro a kokarin tserewa daga Najeriya. 𝐘𝐚 shiga hannu ko 𝒕𝒂 shiga hannu?