Rahotanni na nuni da cewa wata tanka dauke da man fetur ta kama da wuta a wani gidan mai na AYM Shafa da ke Tudun Gambo, a karamar hukumar Bauchi, a safiyar Talata 27 ga watan Janairu na shekarar 2026. 📷: Umar Abbas Lam
Rahotanni na nuni da cewa wata tanka dauke da man fetur ta kama da wuta a wani gidan mai na AYM Shafa da ke Tudun Gambo, a karamar hukumar Bauchi, a safiyar Talata 27 ga watan Janairu na shekarar 2026.