Yanzu-yanzu: Jirgin United Nigeria Airline ya isa tashar Murtala Muhammad dake Legas, domin daukar fasinjan Kano da su ka shafe sama da awanni 3 suna jira. Hotuna daga Muhammad Alfanda.
Yanzu-yanzu: Jirgin United Nigeria Airline ya isa tashar Murtala Muhammad dake Legas, domin daukar fasinjan Kano da su ka shafe sama da awanni 3 suna jira.