Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da fara kai harin Amurka wa Æ´an ta'adda a Najeriya.
A Alhamis ɗin nan Mazauna wani yanki garin Jabo a Jihar Sokoto sun tabbatar da sauƙar wasu Bama bamai amma sun ce bai shafi kowaba.
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar cewa Amurka ta ƙaddamar da hare hare a kan ƴan ta'addan a Najeriya.







