Jam'iyyar NNPP ta yi taron masu ruwa da tsaki a Abuja.

 Jam'iyyar NNPP ta yi taron masu ruwa da tsaki a Abuja.

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso

 ya ce sun shirya tunkarar zaben 2027.

Ya yaba da irin matakan da gwamna Abba Kabir Yusuf ke dauka a Kano.