Da alama za a 𝔇ibi yan kallo domin Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa zai tsaya takarar kujerar Sanata a Kogi ta Tsakiya a shekarar 2027, kujerar da Sanata Natasha ke rike da ita a yanzu. #LeadershipMatters
Da alama za a 𝔇ibi yan kallo domin Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa zai tsaya takarar kujerar Sanata a Kogi ta Tsakiya a shekarar 2027, kujerar da Sanata Natasha ke rike da ita a yanzu.