A ƙasar Syria,akalla membobin kungiyar IS guda biyar ne suka mutu a wasu jerin hare-hare na sama da Amurka ta kai, kamar yadda kungiyar kare hakkin Ɗan adam ta ƙasar ta fitar a yau Asabar, bayan wani hari da ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin Amurka biyu da kuma wani ma’aikaci mai aikin fassara. https://rfi.my/CHet.f
A ƙasar Syria,akalla membobin kungiyar IS guda biyar ne suka mutu a wasu jerin hare-hare na sama da Amurka ta kai, kamar yadda kungiyar kare hakkin Ɗan adam ta ƙasar ta fitar a yau Asabar, bayan wani hari da ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin Amurka biyu da kuma wani ma’aikaci mai aikin fassara.

