πππ ππππππ 7 πππ ππππ πππππππππ ππππππππ ππππ Labari marar dadin ji da hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar ππ¨π¦ππ ta tabbatar da rasuwar Ma’aikatan gidan Talabijin na NTA 7 a Jihar Gombe, sun rasa rayukansu ne sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyarsu daga Gombe zuwa Yola. Rahotan ya ce ‘yan jarida bakwai sun rasa rayukansu, inda huΙu suka jikkata sakamakon Hatsarin Motar da ya rutsa da su a hanyar Gombe zuwa birnin Yola, jihar Adamawa. Tawagar Ζ΄an jaridan da ke cikin motar Ζungiyar NUJ reshen jihar Gombe, wanda wasu rahotanni sun ce za su halarci Ιaurin auren wani Ιan jarida ne lamarin ya rutsa da su a hanya. Allah Ya jikansu da rahama, Ya gafarta musu kurakuransu, Ya kuma ba iyalansu, NUJ da NTA, ‘yan uwansu da abokan aiki haΖurin jure wannan babban rashi. Tabbas an sami babban gibi a wannan bangare. #Punch NewsPaper
πππ ππππππ 7 πππ ππππ πππππππππ ππππππππ ππππ
Labari marar dadin ji da hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar ππ¨π¦ππ ta tabbatar da rasuwar Ma’aikatan gidan Talabijin na NTA 7 a Jihar Gombe, sun rasa rayukansu ne sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyarsu daga Gombe zuwa Yola.
Rahotan ya ce ‘yan jarida bakwai sun rasa rayukansu, inda huΙu suka jikkata sakamakon Hatsarin Motar da ya rutsa da su a hanyar Gombe zuwa birnin Yola, jihar Adamawa.
Tawagar Ζ΄an jaridan da ke cikin motar Ζungiyar NUJ reshen jihar Gombe, wanda wasu rahotanni sun ce za su halarci Ιaurin auren wani Ιan jarida ne lamarin ya rutsa da su a hanya.
Allah Ya jikansu da rahama, Ya gafarta musu kurakuransu, Ya kuma ba iyalansu, NUJ da NTA, ‘yan uwansu da abokan aiki haΖurin jure wannan babban rashi.
Tabbas an sami babban gibi a wannan bangare.
#Punch NewsPaper

