YANZU-YANZU:


 YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu ya dawo bakin aiki a yau Litinin bayan dawowa daga hutu daga kasar waje.


Wane fata zaku yi masa ?Nishadi radio online