Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya soke ma'aikatu biyu Waɗanda abin ya shafa kamar yadda sanarwar Bayo Onanuga ya nuna, su ne ma'aikatar kula da yankin Neja Delta da ta wasanni.