𝑩𝙖 𝙢𝒖 𝒏𝙖𝒅𝙖 𝙬𝒂𝙣𝒊 𝙗𝒂𝙗𝒃𝙖𝒏 𝒉𝙖𝒇𝙨𝒂𝙣 𝙨𝒐𝙟𝒊𝙣 𝙉𝒂𝙟𝒆𝙧𝒊𝙮𝒂 𝒏𝙖 𝙧𝒊𝙠𝒐𝙣 𝙠𝒘𝙖𝒓𝙮𝒂 𝒃𝙖" - Hedikwatar tsaron Najeriya.

 "𝑩𝙖 𝙢𝒖 𝒏𝙖𝒅𝙖 𝙬𝒂𝙣𝒊 𝙗𝒂𝙗𝒃𝙖𝒏 𝒉𝙖𝒇𝙨𝒂𝙣 𝙨𝒐𝙟𝒊𝙣 𝙉𝒂𝙟𝒆𝙧𝒊𝙮𝒂 𝒏𝙖 𝙧𝒊𝙠𝒐𝙣 𝙠𝒘𝙖𝒓𝙮𝒂 𝒃𝙖" - Hedikwatar tsaron Najeriya.


Sanarwar na zuwa ne bayan rudani da 'yan Najeriya suka shiga, bayan tafiyar Janar Lagbaja hutu kasar waje tare da duba lafiyarsa.


Nishadi radio online