Gwamnatin jihar Abia da ke kudancin Najeriya ta sanya ladan naira miliyan 25 ga duk wadanda suka bayyana mata maboyar mutanen da suka kashe sojojin Najeriya a jihar. Ya kuke kallon wannan mataki?

 Gwamnatin jihar Abia da ke kudancin Najeriya ta sanya ladan naira miliyan 25 ga duk wadanda suka bayyana mata maboyar mutanen da suka kashe sojojin Najeriya a jihar.


Ya kuke kallon wannan mataki?