Jagorancin Jam'iyyar APC Karkashin Shugaban ta na Kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje sun ziyarci Shugaba Tinubu yayin da yake hutu a Lagos. 📸 Aminu Dahiru
Jagorancin Jam'iyyar APC Karkashin Shugaban ta na Kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje sun ziyarci Shugaba Tinubu yayin da yake hutu a Lagos.