YANZU-YANZU:

 YANZU-YANZU:



Gwamnatin Tinubu ta kira 'yan kungiyar kwadagon NLC don tattauna yadda za su janye yajin aiki.


Me kuke fatar ji daga wannan ganawa?