Mai Shari’a Olukayode Adeniyi ya bayar da belin Emefiele ne a wani hukunci da ya
yanke a yau Laraba inda ya ba da umarnin miƙa shi ga lauyoyinsa.
Ga cikakken labarin a nan 👇🏻
https://www.trtafrika.com/ha/africa/kotu-ta-bayar-da-belin-tsohon-gwamnan-cbn-godwin-emefiele-15739495