lafiyar ta duniya ta ce asibitin Al-Shifa yHukumara zama tamkar 'maƙabarta' inda da gawawwaki suke taruwa suna ruɓewa.
Ƙungiyar bayar da agajin kula da lafiya ta Medical aid ta ce akwai haɗari idan aka yi ƙoƙarin kwashe jariran da ke samun kulawa.
📷: Islamchannel TV