Kwamishinan 'yan sadan jihar kano CP muhammed Gumel ya bada umarnin kamo dan sandan daya harbe tsohon dan wasan kwallon kafa nan Smba Player!
Kwamishinan 'yan sadan jihar kano CP muhammed Gumel ya bada umarnin kamo dan sandan daya harbe tsohon dan wasan kwallon kafa nan Smba Player!
Mai magana da yawun Yan Sandan jihar Kano Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook.
Wannan na zuwa ne bayan zanga-zangar lumana da mazauna Unguwar Kurna, su kayi, bayan zargin wani jami'i da harbe tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Samba Kurna Alh. Salisu Rabi'u (Player) a daren ranar Talata