Duniyar wassanni

 🚨 Bayan da Cristiano Ronaldo ya samu bugun daga kai sai mai tsaron gida a wasan Al Nassr, sai Ronaldo ya je gaban alkalin wasa ya ce masa ba bugun fanareti ba ne.❌ kuma hakan Akayi ba'a Buga ba! Respect! ❤️


Kalma daya1 tak akan Cristiano Ronaldo 🐐 


Daga #fagenlabaranwasanni✍✍✍