DA DÚMI - DÚMÍ

 DA DÚMI - DÚMÍ




: Hukumar tace fina-finan Hausa ta Kano ƙarkashin jagorancin shugaban ta Abba El-Mustapha ta sake dakatar da Khadija mai Numfashi, shekaru biyu daga shirye-shirye a masana'antar saboda rawar data saba doka.


me zakù cè?