Hukumar Gudanarwar Nishadi radio international , a madadin daukacin ma'aikatanta, na farin cikin taya dukkan jama'a murnar shiga sabuwar shekara ta 2026. Wasu da dama ba su samu damar isowa wannan gabar ba, yayin da wasu ke fama da rashin lafiya. Wasu kuma, sun sha fama da bala'o'in rashin zaman lafiya a garuruwa da yankunansu. Muna fata wannan sabuwar shekara za ta sha bambam da sauran shekarun baya a fannin zaman lafiya da ci gaban tattalin arziki tare da samun saukin rayuwa. Nishadi Radio na kara baku tabbacin cewa mun yi muku tanadin shirye shirye masu matukar muhimmanci da za su ilmantar, fadakar da kuma nishadantar da ku a duk inda ku ke. Ku dai, ku kasance da mu
Hukumar Gudanarwar Nishadi radio international , a madadin daukacin ma'aikatanta, na farin cikin taya dukkan jama'a murnar shiga sabuwar shekara ta 2026.
Wasu da dama ba su samu damar isowa wannan gabar ba, yayin da wasu ke fama da rashin lafiya.
Wasu kuma, sun sha fama da bala'o'in rashin zaman lafiya a garuruwa da yankunansu.
Muna fata wannan sabuwar shekara za ta sha bambam da sauran shekarun baya a fannin zaman lafiya da ci gaban tattalin arziki tare da samun saukin rayuwa.
Nishadi Radio na kara baku tabbacin cewa mun yi muku tanadin shirye shirye masu matukar muhimmanci da za su ilmantar, fadakar da kuma nishadantar da ku a duk inda ku ke.
Ku dai, ku kasance da mu

